| π Image Allah | |
|---|---|
|
π Image | |
| Rayuwa | |
| Sana'a |
Allah, Ubangiji, Mahalicci, Larabci: Ψ§ΩΩΩ, turanci God, AllΔh suna ne na Abin Bauta a addinin musulunci, da wasu addinai, ansamo sunan ne daga Larabci inda ya maye kalmar da ake amfani da ita na Ubangiji. a harshen Hausa.
Allah shi ne ubangiji makadaici wanda yahalicci sammai (bakwai ) da kassai (bakwai ), da duk abunda ke cikin duniya baki daya, mutum da aljannu baki daya kuma shine wanda keda iko akan komai da kowa.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- β "Tirkashi wata garabasar sai Allah mahalicci". hausa.leadership.ng. 12 July 2019. Retrieved 27 November 2021.
