VOOZH about

URL: https://ha.wikipedia.org/wiki/Palau

⇱ Palau - Wikipedia


Jump to content
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
👁 Image
Palau
Republic of Palau (en)
Belau (pau)
👁 Flag of Palau (en)
👁 Seal of Palau (en)
Flag of Palau (en) 👁 Fassara
Seal of Palau (en) 👁 Fassara

Take Belau rekid (en) 👁 Fassara

Kirari «no value»
«Pristime Paradise Palau»
«Paradwys Perffaith Palaw»
Wuri
👁 Image
👁 Map
7°28′00″N 134°33′00″E / 7.46667°N 134.55°E / 7.46667; 134.55

Babban birni Ngerulmud (en) 👁 Fassara
Yawan mutane
Faɗi 21,729 (2017)
Yawan mutane 46.67 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Palauan (en) 👁 Fassara

Harshen Japan
Labarin ƙasa
Bangare na Micronesia (mul) 👁 Fassara
da European Union tax haven blacklist (en) 👁 Fassara
Yawan fili 465.550362 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Pacific Ocean
Wuri mafi tsayi Mount Ngerchelchuus (en) 👁 Fassara
(242 m)
Wuri mafi ƙasa Pacific Ocean (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1 ga Janairu, 1981: Autonomy (en) 👁 Fassara

1 Oktoba 1994: 'yancin kai
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Government of Palau (en) 👁 Fassara
Gangar majalisa Palau National Congress (en) 👁 Fassara
President of Palau (en) 👁 Fassara
Surangel Whipps Jr. (en) 👁 Fassara
(21 ga Janairu, 2021)
Majalisar shariar ƙoli Supreme Court of Palau (en) 👁 Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) 👁 Fassara
217,800,000 $ (2021)
Kuɗi United States dollar (en) 👁 Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .pw (mul) 👁 Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +680
Lambar taimakon gaggawa 911 (en) 👁 Fassara
Lambar ƙasa PW
Wasu abun

Yanar gizo palaugov.pw
👁 Image
Tutar Palau.
👁 Image
Manuniyar palau

Palau ko Jamhuriyar Palau ko Palaos ko Belau ko Pelew ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Palau Ngerulmud ne. Palau tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 459. Palau tana da yawan jama'a 17,907, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Akwai tsibirai dari uku da arba'in a cikin ƙasar Palau. Palau ta samu yancin kanta a shekara ta 1994.

Daga shekara ta 2013, shugaban ƙasar Palau Thomas Remengesau Jr. ne. Mataimakin shugaban ƙasar Palau Raynold Oilouch ne daga shekara ta 2017.