Roger Federer (lafazi หrษdสษr หfeหdษrษr; an haife shi a 8 Augustan 1981) shi kwararren dan wasan tenis ne daga kasar switzerland, wanda a yanzu shi ne na No. 3 a jerin kwararrun duniya a jadawalin ATP na Masu matsayi ayanzu na maza 'yan tenis su kadai daga Gamayyar ฦwararrun 'Yan tenis (ATP).[1] Ya lashe Grand Slam 20 na daddaiku fiye da duk wani ฦan wasan tenis namiji a tarihi, kuma ya riฦe gun No. 1 a duniya na matsayoyin ATP ya kasance akai fiye da makonni 310, da kafa tarihi na zama akai fiye da makonni 237 a jere. Bayan ya shiga cikin ฦwararru a 1998, tun daga ya riฦa kasance acikin masu matsayi goma zuwa ฦasa tun daga October 2002 zuwa November 2016. Ya kuma sake dawowa cikin amatsayin bayan daya lashe gasar 2017 Australian Open.
Federer ya kasance ya yi suna sosai a duniyar wasanni, inda ya kai ga har ana masa Laฦabi da living legend a lokacin sa.[243][244] da bayar da nasarorinsa, yanayin wasansa, da tsayinsa, ฦan wasa da masu zantuka daban-daban sun bayyana Federer a matsayin mafi shaharan ฦan wasan tenis na duniya na kowane lokaci.[a] An kuma bayyana shi amatsayin mafi kwarewa a zamaninsa.[259][260][261]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- โ "Rankings: Singles". ATP World Tour (in Turanci). Retrieved 19 February 2018.
