VOOZH about

URL: https://ha.wikipedia.org/wiki/Zambiya

⇱ Zambiya - Wikipedia


Jump to content
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
👁 Image
Zambiya
Republic of Zambia (en)
👁 Flag of Zambia (en)
👁 Coat of arms of Zambia (en)
Flag of Zambia (en) 👁 Fassara
Coat of arms of Zambia (en) 👁 Fassara
👁 Image


Take Stand and Sing of Zambia, Proud and Free (en) 👁 Fassara

Kirari «One Zambia, One Nation»
«Една Замбия, една нация»
«Una Zàmbia, una nació»
«Un Sambia, Un Genedl»
Suna saboda Kogin Zambezi
Wuri
👁 Image
👁 Map
14°S 28°E / 14°S 28°E / -14; 28

Babban birni Lusaka
Yawan mutane
Faɗi 19,610,769 (2022)
Yawan mutane 26.06 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na Kudancin Afirka
Yawan fili 752,618 km²
Wuri mafi tsayi Mafinga Central (en) 👁 Fassara
(2,339 m)
Wuri mafi ƙasa Kogin Zambezi (329 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Northern Rhodesia (en) 👁 Fassara
Ƙirƙira 24 Oktoba 1964
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati presidential system (en) 👁 Fassara
da Dimokuradiyya ta wakilci
Majalisar zartarwa Cabinet of Zambia (en) 👁 Fassara
Gangar majalisa National Assembly (en) 👁 Fassara
Shugaban kasar Zambia Hakainde Hichilema (24 ga Augusta, 2021)
Shugaban kasar Zambia Edgar Lungu (mul) 👁 Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) 👁 Fassara
29,784,454,056 $ (2022)
Kuɗi Zambia kwacha
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .zm (mul) 👁 Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +260
Lambar taimakon gaggawa 999 (en) 👁 Fassara
, 911 (en) 👁 Fassara
, *#06#, 991 (en) 👁 Fassara
, 992 (en) 👁 Fassara
da 993 (en) 👁 Fassara
Lambar ƙasa ZM
👁 Image
Zambiya
👁 Image
Hakainde Hichilema shugaba na yanzu
👁 Image
giwaye a zambiya
👁 Image
hippo a zambia
👁 Image
Kogo a zambia
👁 Image
zambiya

Zambiya ko Jamhuriyar Zambiya (da Turanci: Republic of Zambia), ƙasa ce, da take gabashin Afirka. Zambiya, tana da iyaka da Democraɗiyyan Kongo daga Arewa, sai kuma Tanzaniya daga arewa maso yamma, sai Malawi daga gabashin, Mozambique daga kudu maso gabas, Zimbabwe da Botswana daga kudu, Namibiya daga kudu maso yamma, sai kuma Angola daga yamma. Babban birnin Zambiya shine Lusaka, da yaren Turanci capital city of Zambia is Lusaka, Zambiya, tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i (752,618). Zambiya tana da yawan jama'a kimanin (16,591,390), bisa ga jimillar shekara ta (2016).Shugaban ƙasar Zambiya Edgar Lungu ne daga shekara ta (2015). Mataimakin shugaban kasar Inonge Wina ce daga shekara ta (2015).

👁 Image
iyakar Zimbabwe da Zambia
👁 Image
manuniyar zambia
👁 Image
wasu tsaffin gine-gine masu tarihi a zambiya

Zambiya ta samu ƴancin kanta a shekara ta alif 1964, daga Kasar Birtaniya.

👁 Image
Kasuwanci a zambiya
👁 Image
kasuwannin zambiya

Fannin tsarotsaro

[gyara sashe | gyara masomin]
👁 Image
Ginin Manjo a zambia

Kimiya da Fasaha

[gyara sashe | gyara masomin]
👁 Image
hanyoyin mota
👁 Image
hanyoyin mota a zambiya

Sifirin Jirgin Sama

[gyara sashe | gyara masomin]

Sifirin Jirgin Kasa

[gyara sashe | gyara masomin]
👁 Image
al'adu a zambia


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe