OPINION
OPINION
Fafutukar samar da kiwon lafiyar bai-ɗaya a Afirka
Masu aikin jinya da yawa daga Afirka suna tafiya Burtaniya, Saudiyya, da Amurka, ba saboda dogon buri ba, amma sai don gwamnatocin ƙasashensu suna iya ɗaukar taƙaitattun adadin jami'an lafiya a kowace shekara.