A wata sanarwa da Sakataren Yaɗa Labaran Jam’iyyar na Ƙasa, Bolaji Abdullahi, ya fitar a ranar Litinin, jam’iyyar ta zargi wasu jami’an gwamnati da goyon bayan yunkurin kawar da ita da sauran jam’iyyun adawa daga fagen siyasa gabanin zaɓen shekarar 2