New Mexico jiha ne daga jihohin Ζasar Tarayyar Amurka, a Kudu maso Yammacin Ζasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1912.
Babban birnin jihar New Mexico, Santa Fe ne. Jihar New Mexico yana da yawan fili kimanin kilomita arabbaβi 315,198, da yawan jama'a 2,088,070.
Gwamnan jihar New Mexico Michelle Lujan Grisham ce, daga zaben gwmanan a shekara ta 2018.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]- Alamogordo, New Mexico
- Las Cruces,New Mexico
- Pie town, New Mexico
- Downtown Raton, New Mexico
- Questa, taos county, New Mexico, 1943
- Roswell, New Mexico
- Church in Taos Pueblo
- Cochiti Dam
- Los Alamos National Laboratory, New Mexico
- Los Alamos National Laboratory, New Mexico
- Gidan zoo na Grande, New Mexico
- USS New Mexico battleship
- University stadium, New Mexico
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]| Jihohin Taraiyar Amurka |
| Alabama | Alaska | Arizona Arkansas | California | Colorado | Connecticut | Delaware | Florida | Georgia | Hawaii | Idaho | Illinois | Indiana | Iowa | Kansas | Kentucky | Louisiana | Maine | Maryland | Massachusetts | Michigan | Minnesota | Mississippi | Missouri | Montana | Nebraska | Nevada | New Hampshire | New Jersey | New Mexico | New York | North Carolina | North Dakota | Ohio | Oklahoma | Oregon | Pennsylvania | Rhode Island | South Carolina | South Dakota | Tennessee | Texas | Utah | Vermont | Virginia | Washington | West Virginia | Wisconsin | Wyoming |
