Utah jiha ne daga jihohin Ζasar Tarayyar Amurka, a Yammacin Ζasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1896.
Babban birnin jihar Utah, Salt Lake City ne. Jihar Utah yana da yawan fili kimanin kilomita arabbaβi 219,887, da yawan jama'a 3,101,833.
Gwamnan jihar Utah Gary Herbert ne, daga shekara ta 2009.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]- Bryce Canyon National Park
- Bonneville Salt Flats
- Wani dan tseren keke kenan , Utah
- Catherdral of the Madeline 1908
- Birnin lake a shekarar 1890
| Jihohin Taraiyar Amurka |
| Alabama | Alaska | Arizona Arkansas | California | Colorado | Connecticut | Delaware | Florida | Georgia | Hawaii | Idaho | Illinois | Indiana | Iowa | Kansas | Kentucky | Louisiana | Maine | Maryland | Massachusetts | Michigan | Minnesota | Mississippi | Missouri | Montana | Nebraska | Nevada | New Hampshire | New Jersey | New Mexico | New York | North Carolina | North Dakota | Ohio | Oklahoma | Oregon | Pennsylvania | Rhode Island | South Carolina | South Dakota | Tennessee | Texas | Utah | Vermont | Virginia | Washington | West Virginia | Wisconsin | Wyoming |
